المدة الزمنية 1:00

Muna Tawagar madugu

بواسطة JARUMA STAR TV
728 مشاهدة
0
22
تم نشره في 2022/05/22

MANUFOFIN JARUMASTAR TV Jarumastar tv manhajace Kuma tashace guda Daya till wacce take kan kowane social media platforms kamarsu; WhatsApp, Facebook, Instagram, tiktok, Twitter da Kuma YouTube dss Jarumastar (Online) tv tana da ma'aikata da Masu dauko rahoto kan fannonin ilimai da dama. Jarumastar (Online) TV ta tanadi shirye shirye da dama bisa tsaruka da lokuta mabambanta akwai shirye-shiryen da zasu na zuwa da safe akwai wadanda zasu na zuwa da maraici akwai wadanda zasu na zuwa kullum akwai na makonni akwai Kuma wadanda zasu na zuwa bisa yanayi ko afkuwar wani Abu da yake bukatar fashin baki. Daga cikin shirye-shiryen jarumastar tv akwai; 1.WAKOKIN HAUSA: Domin sabbin wakokin hausa a duk inda kake a fadin duniya kasance da jarumastar tv. Zamu na kawo muku sabbin wakokin hausa daga jaruman mawakan hausa da zarar ansaki. 2. FINA-FINAN KANNYWOOD; Ga ma'abota kallon fina-finan hausa wadanda suke kasa Nigeria da wadanda suke kasashen ketare, ga dama ta samu kasance da jarumastar tv akan YouTube channel dinsu Mai suna jarumastar tv. Zamu na kawo muku fina-finan hausa Masu gajeren zango(normal firm) da Masu dogon zango(series firm). Shirin fina-finan kannywood zaina zuwan muku duk mako sau daya. Ka kasance damu a duk mako domin kallon fina-finan kannywood gani akace ya kori ji. 3. BARKWANCI DA NISHADANTARWA: zamu na kawo muku shirye shiryen barkwanci, Raha bandariya da nishadantarwa domin sanyaku nishadi da farinciki akowane lokaci. 4. LABARAI DA RAHOTANNI: zamu na kawo muku Labaran kasa Dana ketare wadanda suka hada Labaran duniya da suke faruwa a kasa Nigeria da kasashen ketare da Labaran wasannin kwallon kafa da na kimiyya da fasaha Dana Nima kda fannoni da yawa na ilimi kana zamu na kawo rahotonni kan kebantatun batutuwa kana zamu na fashin baki kan harkokinda suka Shari siyasa da fannoni dayawa na rayuwa. 5.BAJAKOLIN KANNYWOOD: Bajakolin kannywood shirine da zai da tattaunawa da jaruman da suke masana'antar kannywood Kama da tsofaffin su harda da sabbin Shiga cikin wannan masana'anta. 6.MUJALLAR HAUSA NOVELS: Mujallar Hausa novels shirine da zai na kawo muku kayatattun littafin hausa sau uku a kowane mako 7. DAGA BAKIN MAI ITA: daga bakin Mai ita shirine da zai dinga tattaunawa da likitoci, "Yan kasuwa, "Yan siyasa da dai sauransu. 8.FADAKARWA DA WA'AZANTWRWA: Zamu na kawo muku wa'azizizikan malamai da suke kasa Nigeria sannan zamu na kawo muku sakonnin na fadakarwa da wa'azantarwa. 9. DAILY HADITH: Kullum zamu na kawo muku hadisi guda domin tunatarwa 10. FARFAJIYAR MASOYA: Shirine da yake dauke da shirye shirye da suka shafi batuwa na soyayya, Zamantakewar aure da hanyoyin dauwamar da farinciki a gidajen ma'aurata. Baya ga wadannan; jarumastar tv itace zabinka Kai da iyalinka. Tana tantance duk wani shirye da zata kawo domin taga Bai tsaba da addini ko al'ada ba. Duka wadannan shirye shirye suna tafiya karkashin jagorancin shugaban gidan telebijin din Umar Labaran Daneji Wanda kwararrene Kuma gogaggeni a abinda ya shafi media yayi aiki da gidajen rediyo da telabijin da dama Kuma ynz haka Yana aiki a gidajen radiyo da talabijin kana Kuma kwararren Mai race hotone(Editor) a masana'anta kannywood Kuma Yana da ilimi daidai gwargwado a Arabi da Boko Domin kallonmu: YouTube; /c/JarumaStarTv Facebook: https://www.facebook.com/jarumastartv/ WhatsApp: https://chat.whatsapp.com/Ke2ZXSK7OrLAKCOCmdtFBJ Instagram:I'm on Instagram as @l.danejiumar. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=hyyqbapd788f&utm_content=o7jv00i Tiktok: Umar L daneji Telegram Hey, I'm using Telegram to chat. Join me! Download it here: https://telegram.org/dl Mungode #hamisubreaker #amjadrecord #hamisubreakerdorayi #youtube #video #music #news #izzarso #bakoritv #kwanacassa'in #labarina #gidanbadamasi #lawanahmad #fitness #jarumastartv #jaruma #youtube #corona #covid19 #coronavirus #alinuhu #jamilanagudu #momeegombe #adamzango #sanidanga #rahamatsadau #rahamasadau #fatiwasha #sauraniyatv #lawanahmad #izzarso #bakoritv #sirrinarewatv #muryarhausatv #albarkatv #albarkamultimedia #alhayatinternational #kannywood #maryambooth #adamunagudu #hausafim #video #youtube #america #africa #usa #nigeria #latestnews #update #ebola #today #todaysnews #recent #recentnews #month #2022 #2021 #happynewyear #happybirthday #newyear2021 #newyear2022 #islam #religion #labarai #finafinai #ramadan #news #america #recent4recent #latest #LatestNews #telivision #telegram #tiktok #COVID19 #love #viral #instagram #art #photography

الفئة

عرض المزيد

تعليقات - 0